Gasar Kofin Duniya ta kulob-kulob ko kuma Fifa Club World Cup da za a yi a Amurka za ta bai wa tawagogin Afirka huɗu da za su buga gasar ƙarin dama. Ƙungiyar Al Ahly ta Masar da ta lashe kofin ...