Kwamitin kamfen APC ta zargi Atiku Abubakar da jam'iyyar ADC da shirin amfani da bidiyoyin bogi da takardun ƙarya domin ɓata ...
Majalisun jihohi 24 sun yarda a samar da ‘yan sanda na musamman a karkashin ikon jiha. Jihohi 12, ciki har da Kano, Bauchi da ...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ba katafaren kamfanin harkokin kuɗi na duniya, JPMorgan, amincewar farko ta kafa sabon bankin ...
‘Yan Facebook sun yi watsa-watsa da Sheikh Jalo Jalingo da ya zargi sarki da fito-na-fito. Da ya yi kokarin taba sarakuna, ...
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yi gargaɗi cewa matakin da gwamnati ta ɗauka na buɗe kasuwarta don shigo da kayan abinci ...
Mutum ɗaya ya mutu, wasu uku sun jikkata bayan ’yan daba sun kai hari ayarin ɗan takarar NDC, Rollins Offia-Nwali, a jihar ...