Ministan Yaɗa Labarai, Mohammed Idris, ya fadi muhimmancin mata wajen ci gaba, tare da buƙatar ƙungiyar Women of Influence ...
Ministan kudi a Najeriya, Taiwo Oyedele ya ce jihohi da ƙananan hukumomi suna samun kashi 85 na albarkatun Najeriya, yayin da ...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na AAC, Omoyele Sowore, ya yi watsi da shirin shiga haɗakar jam’iyyun adawa, inda ya yi hasashen ...
Fitaccen jarumin masana'antar Nollywood, Francis Duru, ya rasu yana da shekara 57 bayan fama da gajeriyar rashin lafiya, ...
Kotu ta amince ICPC ta nuna wasu sassan faifan CCTV a shari’ar Naira biliyan 10 da Nasir El-Rufai ya shigar. Ya nemi diyya ...
Olusegun Obasanjo, Olujonwo, ya shiga ƙungiyar Tinubu Must Stay domin goyon bayan manufofin Shugaba Bola Tinubu gabanin zaɓen ...
Tsohon gwamnan jihar Neja, Dr. Mu’azu Babangida Aliyu, ya kafa ƙungiyar haɗin gwiwar ’yan siyasa daga jam’iyyu daban-daban ...
Daga taya shi murnar ganin shekaru 70 a duniya, an zuga Rabiu Kwankwaso ya kyale Peter Obi. An ba jagoran Kwankwasiyya ...
Wani jigo a ADC, Dele Momodu, ya bayyana cewa babu wata dabarar siyasa da za ta ceci Shugaba Bola Tinubu daga shan kaye a ...
Majalisar Tattalin Arzikin Ƙasa ta amince da shirin kwanaki 90 domin rage tsadar rayuwa, sauƙaƙa farashin abinci da inganta ...
Wasu yan bindiga dsun yi awon gaba da shugaban matasan jam’iyyar APC na mazabar Ogbabede da ke yankin Abocho, a ƙaramar ...
Majalisar Ɗinkin Duniya (UN) ta bayyana kwarin gwiwarta kan ikon Najeriya na shawo kan bullar cutar Ebola da aka tabbatar ...